JAMB UTME CBT 2021/2022 Hausa Questions and Answers posted for free now available for Morning And Afternoon free download.
Practice JAMB UTME Hausa Past Questions and Answers
Contents
Share this Hausa past questions page to 10 whatsapp group chat, Facebook, using the social share button below this post. Don’t forget to Download our JAMB CBT app for Jamb and post UTME questions
Jambadmission.com.ng releases trial possible Jamb questions and answers for different subjects. Click here to join our WhatsApp group chat for free. So that you can receive daily trial questions and answers
Question 1
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Mece ce dangantakar Salihi da Ɗahira?
Options
A) Wa da ƙanwa.
B) Uba da ‘ya.
C) Miji da mata.
D) Ɗa da Uwa.
Explanation:
Question 2

Wane take ya fi dacewa da wannan labari?
Options
A) ‘Ilimi gishirin zaman duniya.’
B) ‘Ramin ƙarya ƙurarre ne.’
C) ‘Alheri danƙo ne …’
D) ‘Ba a fafar gora …’
Question 3
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’ Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.
Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.
Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Wane ne ya shigar da Salihi cikin ƙungiyar asiri?
Options
A) Dahiru.
B) Monitansu.
C) Kasa.
D) Malaminsu.
Explanation:
Question 4

Ina aka kai su Kasa bayan an yanke musu hukunci?
Options
A) Tsauni.
B) Yamma da Magumi.
C) Ga shugaban makaranta.
D) Kurkuku.
Explanation:
Question 5

Wane ne tauraron labarin?
Options
A) Mahaifin Salihi.
B) Salihi.
C) Kasa.
D) Mahaifiyar Salihi.
Explanation:
Question 6
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ɗaya ya yiwu an ci an ƙoshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al’adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ƙosai ko kunu. Wasu kuma, sukan ɗumama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ɗanwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko kuɓewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai “Daidai ruwa daidai ƙurji.”
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ƙarfin ɗora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami maƙwabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira maƙwabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ɗan’uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ƙoƙarin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
Me ake nufi da gwama nunfashi a labarin?
Options
A) Rayuwa.
B) Ka-ce-na-ce.
C) Ƙwazo.
D) Saki-na-dafe.
Explanation:
Question 7

Wane suna ya fi dacewa da wannan labarin?
Options
A) ‘kowa ya daka rawar wani …’
B) ‘Daidai ruwa daidai kurji.’
C) ‘Da ruwan ciki ake jan na rijiya.’
D) ‘Noma tushen arziƙi.’
Explanation:
Question 8
A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
Hausawa wasu mutane ne da suka ba abinci muhimmanci a rayuwarsu, domin duk wata fafitika da gwama numfashi da ba hammata iska, ana yi wa ciki ne. Wato cikin biyu: ɗaya ya yiwu an ci an ƙoshi, ko kuma ana cikin halin nema ne.
Kullum, da zaran gari ya waye, wasu tun da jijjifi, za a ga sun fita neman abin da za su ci, su da iyalansu, domin a samu rufin asiri. Saboda haka, ba a barin kowa a gida sai tsofaffi da mata da yara da kuma ragwage, kowa ya tafi neman halaliya.
A al’adance, Hausawa suna da lokuta uku na cin abinci a kowace rana, wato safe da rana da dare. A mafi yawan lokuta da safe akan sha abu mai ruwa-ruwa, kamar koko da ƙosai ko kunu. Wasu kuma, sukan ɗumama abin da aka ci a daren da ya gabata. Da rana, kuma akan dafa duk irin abin da ya samu kamar shinkafa da wake ko dambu ko kuma ɗanwake. Da daddare kuma, kusan kowane gida za a sa mu cewa ana dafa tuwo da miya ne, ko miyar kuka ko kuɓewa ko taushe ko kalkashi da dai sauransu, da nama ko babu nama. Duk ko ma mene ne ya samu, wato dai “Daidai ruwa daidai ƙurji.”
Har ila yau, ko da yake ba kowa yake da ƙarfin ɗora girki sau uku ba a rana saboda halin yau, amma a kan sami maƙwabta na gari masu tausayi da lura, su kan kira maƙwabtansu domin su ci abincin, ko suna da shi ko ba su da shi. Da ma tunfil-azal, an san Bahaushe da halin taimako ga ɗan’uwansa.
A zamanin da, za a ga Bahaushe yana ƙoƙarin ya yi noma domin kada gidansa a zauna da yunwa. Amma yanzu, zamananci ya mayar da tunaninsa ya koma kan kasuwanci ko aikin ofis a maimakon aikin gona saboda lalaci da son jiki.
A labarin an nuna baya ga shan abu mai ruwa-ruwa da safe, wasu Hausawa kan
Options
A) yi tuwo
B) dafa shinkafa
C) yi ɗumame
D) turara dambu
Explanation:
Question 9

A labarin, akan yi ɗan wake da
Options
A) safe
B) rana
C) almuru
D) asuba
Explanation:
Question 10

Labarin ya na nuna cewa Bahaushe yakan yi noma domin
Options
A) neman kuɗi
B) wadatar zuci
C) ƙarin aure
D) guje wa yunwa
Explanation:
Disclaimer here we do not promote any form of examination malpractice, we only release contents that will be beneficial to students in other to excel in this JAMB 2021/2022 UTME CBT TEST. If you are interested in receiving this Hausa questions and answers directly to your inbox kindly comment below in the comment box with your email and phone number.
This Hausa 2021/2022 jamb CBT test contains guidelines and step to step on how to score high in Hausa papers for 2021/2022 jamb examination.
JAMB UTME CBT Hausa Questions and Answers
Hausa 2021/2022 jamb CBT test, 2021/2022 jamb utme CBT examination expo runz, free jamb 2021/2022 Hausa papers now posted on WhatsApp, free expo website for Hausa objectives posted for free. Complete correct jamb CBT 2021/2022 Hausa answers and questions
Be the first to comment